IQNA - A safiyar yau ne aka gudanar da Sallar Idin Al-Adha a hubbaren Karbala tare da halartar dimbin maziyarta da na kusa da masallatai biyu masu alfarma.
Lambar Labari: 3493376 Ranar Watsawa : 2025/06/07
Gwamnan Karbala Nasif Al-Khattabi ya sanar a yau cewa sama da maziyarta miliyan biyar za su kasance a wannan birni mai alfarma domin halartar bukin tsakiyar watan Sha'aban mai albarka.
Lambar Labari: 3492749 Ranar Watsawa : 2025/02/15
An gudanar da taron daren lailatuk kadari (dare na 23 ga watan Ramadan) tare da karatun adduar Joshan Kabir tare da halartar dimbin maziyarta a hubbaren Imam Hussain (a.s) da kuma tsakanin wuraren ibada guda biyu.
Lambar Labari: 3488976 Ranar Watsawa : 2023/04/14